
Kyakykyawa
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2023
This song is not currently available in your region.
Try the alternative versions below.
Alternative versions:
Lyrics
Kyakykyawa - Danmusa New Prince
...
Dan Musa yazo da wakã wakãã waka. Waka da salo ni banki na reraba. In zayyana siffofin da kikai sama. Kafin in tafi ni zambar sakon kauna. Kar kunne yaji sa zuciyarki ta saurara. Zanso wata rana kidan tuna sashina. In sako na waya bai kauda lalura ba. Murya naji ba in karanta kitabi ba. Inna dawo in cika miki alkawarin bara. Kyakkyawa! kyakkyawa!! kyakkyawar!!! yarinya. Ga waka kita rawa nunamin kin iya. Ki mana girki lagwada, sa mana naman miya. Ki mana shayi madara, karda kisa bombita. Yarinya dan tsaya, in bake sai rijiya. Dan in so ya shiga, kinsan na wahalar fita. Ga tsafta ga cika, sannan kin iya alwala. Yau ga kyau na zuba, mamanki ta iya haihuwa. Da kin mini wannan damã, so ya cika tsãntsa. Da naga fure mai ‘ya’ya, sai in tina kema. Idan akace baki zoba, dole ido yai kewa. Ganinki yasa inyi kuka, ba irin na fushi ba. Kyakkyawa! Kyakkyawa!! Kyakkyawar!!! Yarinya. Ga waka kita rawa, nunamin kin iya. Ki mana girki lagwada, sa mana naman miya. Ki mana shayi madara, karda kisa bombita.
Similar Songs
Listen to Danmusa New Prince Kyakykyawa MP3 song. Kyakykyawa song from album Sisin Gold is released in 2023. The duration of song is 00:02:31. The song is sung by Danmusa New Prince.
Related Tags: Kyakykyawa, Kyakykyawa song, Kyakykyawa MP3 song, Kyakykyawa MP3, download Kyakykyawa song, Kyakykyawa song, Sisin Gold Kyakykyawa song, Kyakykyawa song by Danmusa New Prince, Kyakykyawa song download, download Kyakykyawa MP3 song
Comments (4)
New Comments(4)
Hamza Yusuftmsji
Abdullahi Muhammed ir9wq
Dadi kan dadi
Mohammed Alhaji Mohammed6e28w
nagode danmusa
cyberd0q8q
hmmmm [0x1f641][0x1f612]allah kkara basira
wow the music is giving