
Bansan bakin ciki ba Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2020
Lyrics
Bansan bakin ciki ba - Ali Jita
...
*BANSAN BAKIN CIKI BA FT ALI JITA*
…..
-Allah ka bawa Wanda yake bamu,Dan baka hanaba.
-Kauna tanada rana munganta ba kadan bane ba.
-Mai kinka karka yadda da zancen sa ba hakan bane ba.
-bansan bakin ciki ba
-Bansan da yaudara ba
-bazan daina addu’a ba
-ban daina daukaka ba
-ba boka yake yimin ba
-safifa ban iya ba
-bansan ma Taya aike ba
-Nai daugoro ga rabba
-Karyan ku masu zamba
-JITA ba rago bane ba
-Ban raina mai kira ba
-Ina godiya Masoya
-Dunya karatu nagane,wani bai rikeba
-Wani zai kiraka,ya cuceka ba dan hadi ba
-Nemi ruwan wanke allo Wanda ka rubuta.
-Kai na ungula ai ba gashi ya aike kisata
-Ka dauki gaskiya ka ajiye karya ko kadan kamanta.
-