Sa'adatu Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2021
Lyrics
Sa'adatu - Ali Jita
...
ga saar mata saadatu
alkyabar mata saadatu
nafara wakar saadatu
ina masoyan saadatu
kinzama dutsen tsakar ruwa
sunanki na kara koluwa
kyauta kamar kirgijen ruwa
kinzamo giwa arayuwa
ga ilimi saadatu
ga wayo saadatu
ga faraa saadatu
mai baiwa saadaatu
allahu yabaki kwarjini
taken ki ne me farin jini
yar hajiya wache yar wani
tauraruwache adon gari
fadasujiki saadatu ,ja ragamarki saadatu .shalele saadatu
tattabarache saadaatu
sunanki bazaya boyuba
hinarki bade ayanzu ba
kinzo anayin haba haba bazamuso bata ranki ba
kiyi shagali saadatu
kita bikinki saadatu
chaba ado saadatu
kishingide saadatu
zanmiki take na kainuwa har abada baki cutuwa
sai nasara babu failure
ga arziki gunki shakuwa
yar manya saadatu
yar dangi saadatu
sarauniya saadatu
yar lele saadatu
sam kinfi karfin hayaniya
sanu dafaman dawainiya
sannu sadda makomiya
allah yakaraeki lafiya
mata kuche saadatu
maza kuche saadatu
yara kuche saadatu
manya kuche saadatu
sada jarumar ado rabon kinayinyinshi gwargwado
hau karaga ko kihau gado
zauna da leshinki me ado
gata daban saadatu ga hajiya saadatu
ga me gwal saadatu
masu dollar saadatu
kinkore karyar mahassadda
hajja saa yar farin gida
zakanya sam ba raban quda
akanki semunyi amada
bude ido saadatu
sa sarqa saadatu
yi murmushunki saadatu
saar mata saadatu
allah yakare shirrin wasu
allah biya adduar wasu
aniyar magauta tachim musu
adauki wakar akai musu saa sadaatu
saa sadatu sanu saadatu........