Yaudara Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2020
Lyrics
Yaudara - Hamisu Breaker
...
Da idanuna naga cin amana
abokina da mahadin jikina
aaaaahhhahhh
daga zucia da jini saqonina suke in babu ke tilas in sha wuya
a duniya kullum faman nema nake in bincika gurbi in tambaya
qaunar da nai gareki wasu zasu koya
dukan masoya naki ni na basu baya
tuna da ni na baki rayuwata
naso ace kema ki mini gata
nai tanadin kaina bani baiwa kowa
na baki qauna duka kai na tanadawa
tukuicina shine wani zaki baiwa, kuna saqar ku baku san ina gani b
da idanuna naga cin amana
abokina da mahadin jikina
farin ciki na dasu yake gudana
masoyiya ce shiko amini ne gurina
a wani yanay
mun fadi dausayi
na halin qaqa zanayi
aaaaaa ooooohhh
na amince musu suko suna soyayyar su
komai inai musu suna kallo na sususu
ga zuciyata ta hana in tsawatar musu
komai da lokaci na bada yarda