Mai Tafiya Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Mai Tafiya - Hamisu Breaker
...
Mai tafiya ki dakata zana baki sakonni da yawaa, sai ki kaiwa zuciyata ki daina ke babu rabuwa.
Ka fadi dukkan abinda ke ranka ni da kai babu shamaki, Ina da burin jin kalamanka masu sanyi a zuciyaa.
Da fari dai zan yi sallama tunda zuciyata sakani na ja tunga, kalma ta so zana bayyana miki naki ne Saraudakin ganga, ido yana yin zubar ruwa sanadinshi bana fadin shi Dan burga, kula dani kii min am babu ke to zan iyya mutuwa.
Kana bayanai... Wanda zasu sanyani nuttsuwa.
Naji a raina...... Yanzu ni da kai babu rabuwa.
Tun da kana soo.... Ni zama da iskewa muttuwa.
Ka jani zanje....Son Ka ya hanamin kishirwaa.
Farin cikina guda nee.... A kanki zan zamma wanee.
Kin ga halayya zane nee.... Shi kuma So rayuwa nee.
Mai ladabi hankali nee.... Kuma dabi'unki So nee.
Ki zama rurin Cida ne.... Kullum yana jinki yar'uwaa.
Ah Ah Ah.....
Hmm hmm....
Ah Ah Ah....
Masoyiya!!!!
Kai mini umarni zana bishi, zama da kai zanyi babu fashi. kowa ya zauna da ra'ayinshi, ni nawa dai kanka zanyi kishi.
Ka je fa bashin So zan tare shi, Dan zuciyata tai ma'ajinshi, buri na raina mu zam daya, Kin bani dama Masoyiyaa.
Hah hah hah....Uhm mmm..
Hah hah hah..
Ah Ah Ah.....
Masoyiya!!!