Abun wani sirine
- Genre:Others
- Year of Release:2020
Lyrics
Abun wani sirine - Garzali Miko
...
Abun wani sirrine×2 Abunda nakeso nadan fada wani sirrine idan kin aminta nidake soyayyace Abunda nakeso nadan fada wani sirrine idan har ka aminta nidakai soyayyace Abunda nakeso nadan fada wani sirrine idan har kin aminta nidake soyayyace aah kusancina nidake kamar yayane idan kin aminta nidake duk dayane, zanso muyi wasa tamkar ace yarane buqatunmu dani dake suzan daidaine, koda ra'ayina da nikima duk dayane zancen ai muna farraqa dake wasane aehhh inhardai da rabon mu qulla soyayya toh karkai gudun abun fada ko yaya, tsakanina nidakai akwai soyayya kadau alqawari azuciyarka kasanya ina tare dakai ba batun ja baya dan kai nabi birni abangaren soyayyata,. ke kin zama hasken farin wata alqiblata duk maison yaja dake akaina yai wauta batun alqawarinmu nidake na nanata kinsan rayuwarmu nidake zan alkinta idan har narasaki kisani sai maqabarta qaunata mace nace a'a ne, masu fadin haka kan soyayya nace shirmene, ni nasan haka kan soyayya kawai zancene zantuka na masoya zakajisu dabanne nidakai abadan ne ya kamata ka gane ai akwai wani sirrine aaahhh
Similar Songs
More from Garzali Miko
Listen to Garzali Miko Abun wani sirine MP3 song. Abun wani sirine song from album Abun wani sirine is released in 2020. The duration of song is 00:03:34. The song is sung by Garzali Miko.
Related Tags: Abun wani sirine, Abun wani sirine song, Abun wani sirine MP3 song, Abun wani sirine MP3, download Abun wani sirine song, Abun wani sirine song, Abun wani sirine Abun wani sirine song, Abun wani sirine song by Garzali Miko, Abun wani sirine song download, download Abun wani sirine MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
RAKIBou. Muhammad Muhammad
RAKIBou. Muhammad Muhammad
yayi garzalli
Rakibou R K B