
Jiki da jini Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Jiki da jini - Hamisu Breaker
...
Da kaunarka nake kwana nake tashi naso kaji tausaina
jiki da jini
zafin ciwon so ya dara kunar garwashi ka auna zan so ka tuna
jiki da jini
Na gode da kulawarki garan mai sona yadda kikayimin yasaka naji sanyi har raina
zamanmu dake yasaka fahimtarki araina hali na gari ke baki son zuciyaaa
ba a zarce ido a gani2× ba araba hanta da jini2×
amo naka yakka zagaya kunne dà jikina shi yakka cire min zafi radadi har kuna kaine wanda na sanya acikin sashin raina abun fahari kaine naba zuciyaa
yau tafiyarce zamuyi aii2× ki tashi muje na kagu daii2×
kafin sonki ya zarcemin kamun lan tarki dukkan inda naje gunki nakan zo nai birki so ya saka komai zanyi kina ji ajikinki
kikan tarwatsa dukkan shirin idon makiyaaaa
......................................................................................................................................... Ina burin inga kaxo aurena ako yaushe hakan ne fatana idan aka yo so yay mana rana niii zan rayu dakai2× sannan in mutu dakai2×
Ni zan tsara zamana dake ko a kaduna muyo hakuri na zamanmu da zamuyi da juna tsakaninmu dake karda kiyo gugar zana yau na saka silke..yau na saka silke domin ban da ike nima banda ike