Inada Masoyiya Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Inada Masoyiya - Hamisu Breaker
...
shi so sa'a ne Kuma sannan alkairi ne nasamu gwanata wadda ke sharan kuka na
inada masoyiya
mai kyau mai kwalliya
Kamar zinariya
Dan tashiga zuciya
banai miki garjiya
zaman mu na lafiya
sarautar zuciya
nabaiwa gimbiya
nayi miki ajiya, dakaina kinjiya
so sirrin zuciya, duba da kadaiciya
samunki akwai wuya
barai inyi sakiya
koda a etophia.....kin zarce baturiya
ki zanyo mibiya
maraici na safiya
fara Daga zuciya, kin haska idaniya
kalamun gaskiya, daso San zuciya
sukayo hainiya, Dan taci itaciya
so mai surkakiya, banai masa takiya
sakarta a zuciya, rage Har jijiya
komai yau kin biya
mai kyawun haliya
dake zan zagaya,dangin mu gudaliya
yawan yin ambato, dacinki ki tafito
gareki na jirkito, dukkan ra'ayin fada
asona kina fito, zamarso kan bato
kibani ina zato, zan samu abun fada
wata inya fito, zarrarsa takan fito
dake zan rakito, haskensa ya fadada
silarki nakin fito, waken ki nasakato
gareni kikillato, aguna kiyafada
baccin Dana sakato, ko ince na killato
so dukka zancar kato, namiki in kinbiya
Kamar ki kizo cikin
sirrina kidan fada mini
kai naka ki mallaka mini, shine burin rayuwata
tunanina ya gaya min, ke zaki agazani
kece zan dinga tunani Dan kin zam auta ta mata
abunda naso kikemuni
kinason dadadani
nima zanso gareki inta yabo sai nayi rata
inaso kikulani, da zuciya tawa Kenan
domin sa naga saboda ke nagane ba ki wauta
sa'in Dana ganki Kenan
ado zai ka'itani, hakan zai tilasta Ni inta yabo Dan naga gata
shi so sa'a ne Kuma sannan alkhairi ne
nasamu gwanata wadda ke sharran kukana