Bayanzuba Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2023
Lyrics
Bayanzuba - Hamisu Breaker
...
Haba don Allah
Don Allah (ba yanzu ba)
Haba don Allah
Don Allah mana (ba yanzu ba)
A jira, a jira, a jira, a jira sai gobe (ba yanzu ba)
Rabuwar mu da ita sai goben da bata da gobe (ba yanzu ba)
Hakurin ta dani shike sani in ce gobe (ba yanzu ba)
Sai kaji nace gobe (ba yanzu ba)
Wallah ni bana so (ba yanzu ba)
Yanda nake kaunar ta a zuci zan baku labari (ba yanzu ba)
A barshi na fasa ma
Nace na fasa ma (ba yanzu ba)
Sai bayan kun girma (ba yanzu ba)
Kun bar nema na ma (ba yanzu ba)
Sai dai neman nema (ba yanzu ba)
Kun san neman nema? (ba yanzu ba)
Sai in tuna maku (ba yanzu ba)
Duk maganar da muke yanzu-yanzu kuma dai anjima ma ba (ba yanzu ba)
Ko zaku gane nufi na?
Nasan bakwa gane ba (ba yanzu ba)
Bari in jingine maganar nan
Sai anjima shikenan (ba yanzu ba)
Sai girma ya karu
Shekaru sun taru (ba yanzu ba)
Ni bana son daru (ba yanzu ba)
A yanzu ban son daru (ba yanzu ba)
Bana kaunar daru (ba yanzu ba)
Masu tsokano rigimar nan (ba yanzu ba)
Ku bari a jima mana (ba yanzu ba)
Haba ku barmu don Allah mana (ba yanzu ba)
Ko so zai magana (ba yanzu ba)
Ba zaya canza halayya ba (ba yanzu ba)
Kuma koda zamu tuna (ba yanzu ba)
Ba zamu daina duka mai ba (ba yanzu ba)
Ku jira kanin ajali (ba yanzu ba)
Da yazo da kan sakali (ba yanzu ba)
Haba ku barshi don Allah mana (ba yanzu ba)
Ku barshi don Allah (ba yanzu ba)
Sai dare (ba yanzu ba)
Sai dare ya tsala (ba yanzu ba)
A jira, a jira, a jira, a jira sai gobe (ba yanzu ba)
Rabuwar mu da ita sai goben da bata da gobe (ba yanzu ba)
Hakurin ta dani ke sani in ce gobe (ba yanzu ba)
A'ah sai kaji nace gobe (ba yanzu ba)
Wallah ni bana so
Masoyiya ta, masoyiya ta tun (ba yanzu ba)
Tana yabawa da kaunar da nayi mata tun (ba yanzu ba)
Masoyiya ta, masoyiya ta tun (ba yanzu ba)
Tana yabawa da kaunar da nayi mata tun (ba yanzu ba)
Sai dare, sai dare ya tsala (ba yanzu ba)
In dare ya tsala ance komai ma nama ne (ba yanzu ba)
Kai daga jin gangar nan kasan aikin mugun ne (ba yanzu ba)
Sarki babban dodo
Kasheepu neat gate nawa (ba yanzu ba)
Tunda kace in fadi, kai kasan tilas in fadi (ba yanzu ba)
A da dai na kyale su (ba yanzu ba)
Duk shege in taba su (ba yanzu ba)
Indai za'a raba, mutum ba zaya iya ba (ba yanzu ba)
Ai ikon Allah ne (ba yanzu ba)
Yardar Allah ne (ba yanzu ba)
Ni ina gode mata tun-tun (ba yanzu ba)
Kana ina ta yaba mata tun-tun-tun
Dole za'a yaba mana ni da ita tun (ba yanzu ba)
Ku dakata makiyan mu (ba yanzu ba)
Mai son ganin bayan mu (ba yanzu ba)
Nace kawai ku jira mu (ba yanzu ba)
Duk mai son ka raba mu (ba yanzu ba)
To fah baza ya iya ba (ba yanzu ba)
Ke mai son ki raba mu (ba yanzu ba)
Wallah ba zaki iya ba (ba yanzu ba)
A bar shirin wayo (ba yanzu ba)
Naki wayon tun (ba yanzu ba)
Muna ta so ne tun (ba yanzu ba)
Muna ta kauna tun (ba yanzu ba)
Muna ta raino tun (ba yanzu ba)
Mun gina ne tuni tun (ba yanzu ba)
A jira, a jira tunda jiran mai sa'a ne (ba yanzu ba)
Wanda nake na nan (ba yanzu ba)
Lafiyarta tana na (ba yanzu ba)
Soyayyar mu tana nan
Kuma ba zamu rabe ba
Wayyo Allah kauna ni bazan daina ba (ba yanzu ba)
Son ki alkibla ta (ba yanzu ba)
Nasan kin gane ta (ba yanzu ba)
Tunda na dage a kan ki nasan hadin mu alkhairi ne (ba yanzu ba)
A jira mu da ita nasan ba ranar mu rabewa (babu)
Soyayyah ce
Nace soyayyah ce (babu)
Haka soyayyah ce
Nace nasan soyayyah ce (ba yanzu ba)
A jira, a jira, a jira, a jira sai gobe (ba yanzu ba)
Wa yasan gobe? (ba yanzu ba)
Wanene zai san gobe? (ba yanzu ba)
Wa yasan gobe (ba yanzu ba)
Wane zai san gobe? (ba yanzu ba)
Mace ce da ciki wane yasan randa zata aje? (ba yanzu ba)
Sai gobe (ba yanzu ba)
Nace sai gobe (ba yanzu ba)
(ba yanzu ba)
Haba don Allah (ba yanzu ba)
Don Allah (ba yanzu ba)
Haba don (kida)
Don Allah (ba yanzu ba)
A jira, a jira, a jira, a jira sai gobe
(Midget mix)
(ba yanzu ba)
(ba yanzu ba)
(ba yanzu ba)