- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Safiya - Auta Mg Boy
...
Eeyyy.........
Jirani zanzo ya safiyya
Soyayya nake so cikin kulawa
Nima jirani zanzo Ni safiyya
Soyayya nake so cikin kulawa
Dake na saba harma nasan kalamai zauna araina ko a kirani jarmai sabida ke na ware lokuta mahimmai shi so bikine kowa ya ma kayi mai na taki sa'a ke zana Kai niyamai kizo mu zauna ai yafi zo mu bata............... aaah ya safiyya ta
eeyyyyy kaine Ni inbaka ni ba kowa zabina daka matsa ina kewar ko yaushe kaine abin tunawaaa mai sona Kai zan kira da dan baiwa zo karban sirrin da nakki ba kowa kaine bazanki baka rance ba...Ni bazan ki baka rance ba
Kina bani dama sadaki nakawo aure za'a daura inbar Kai na kawo soyayyar ki baby ya sanya Ni kiwo inajin ki sosai duk so ne yajawo ahausar basakkwace ake furta awo ya safiyya Dake zanyi aure......... inshallahu
inshallahu
dakai zanyi aure na
see lyrics >>Similar Songs
More from Auta Mg Boy
Listen to Auta Mg Boy Safiya MP3 song. Safiya song from album Hanta Da Jini (Album) is released in 2024. The duration of song is 00:03:30. The song is sung by Auta Mg Boy.
Related Tags: Safiya, Safiya song, Safiya MP3 song, Safiya MP3, download Safiya song, Safiya song, Hanta Da Jini (Album) Safiya song, Safiya song by Auta Mg Boy, Safiya song download, download Safiya MP3 song