Loading...

Download
  • Genre:Afrobeat
  • Year of Release:2024

Lyrics

Ina Dake - Salim Smart

Ni fa ina da wanda nake so wanda ƙaunar shi ta yi mini naso tunanin shi ya yi mini faso a idanu yan nai mini gizo na kasa in furta so da baki faman raɓe-raɓe nake yi a ɗaki na kasa barci cikin tsanaki ni so nake yi kawai mu gana so ya sa ni jiri ya sa na yi garari ya ƙi yi min uzuri ya sauya tunanina Ba da baki ake gane so ba ba'a buɗe zuciya a duba ina da so ya kai mu ba mu je ba amma dinga kyautata so ga masoyanmu kar mu dinga sa ran su ƙuna na yarda ni da ke na miƙa kai ga ke ina ta ji da ke nima ki ji da ni kar ki nisa da ni ki bi ni ko ina ƙauna ta bi jiki na zan maki mallaki gari na ya fitar da tsaki ke zaki zamo uwar ɗana heee duniya zata zam mini sabuwa yanzu Ni zan ji daɗin rayuwa sa kiɗa zana tashi na yo rawa Tun da kai zaka zam angona in ka kira ni ga ni kowa ya sanka da ni a gan ka an yi da ni ban ji ko an zigani gurin da baka ba ni kai zaka min izini in maka komai sila ta ƙauna mu yi rayuwarmu da kai mutuwarmu tare da kai ba mai raba ni da kai mu haɗu aljannah

null

Similar Songs

Listen to Salim Smart Ina Dake MP3 song. Ina Dake song from album Ina Dake is released in 2024. The duration of song is 00:03:24. The song is sung by Salim Smart.

Related Tags: Ina Dake, Ina Dake song, Ina Dake MP3 song, Ina Dake MP3, download Ina Dake song, Ina Dake song, Ina Dake Ina Dake song, Ina Dake song by Salim Smart, Ina Dake song download, download Ina Dake MP3 song

Comments (3)

0/500

    New Comments3

    Abdulrasheedplayer

    da kyau

    Real k-man

    Allah yakara daukaka Oga

    SULAIMAN NASIR171

    wallahi wakar nan ta yi daɗi Allah ya ƙara maka basira da ɗaukaka.

    +

        -   or   -

        -   or   -

        NG +234
            -You can log in via below methods-
            Reset password via e-mail
            -or-
            Reset password via e-mail
            Feedback on resetting password
            * It may take a longer time

            Please Select A Playlist

            Add New Playlist

            Share on

            Embed: Love & Light EP

            Custom Size :

            • Default
            • Desktop(300*600)
            • Mobile(300*250)

            Type :

            • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
            Get Boomplay Premium
            for
            Payment Method
            Pay With
              Review and pay
              Order Date
              Payment Method
              Due Today
              Flutterwave
                Subscription Successful

                Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

                Now you have access to all the features of Boomplay App.
                Payment Failed

                Please check your balance and then try again.

                You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
                Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
                Payment Processing...
                10 s

                Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

                Payment Processing
                Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
                About Order Status