Bakin Kogi
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Bakin Kogi - Namenj
...
Namenj ohh ha!!! kisamini abaki insamiki abaki alawa da alkaki mushana abakin kogi,
ga ruwan sama ya sakko rayuwa duka tai karko tausayi aso tun farko shine tushen soyayya, kaini zariya Babu fariya, sannu kinjiya kice tushen soyayya, kisamini abaki insamiki abaki alawa da alkaki mushana abakin kogi kisamini abaki insamiki abaki alawa da alkaki mushana abakin kogi, rayuwa duka tai karko sai sadaki zan Aiko sai Azo aimana baiko tabbas Banson aji kunya bini korama Koko fadama zanyi axama banson juya Miki baya kisamini abaki insamiki abaki alawa da alkaki mushana abakin kogi kisamini abaki insamiki abaki alawa da alkaki mushana abakin kogi zuciyata tae Nisa ba batun wai inkasa sahiba inasonki kusa sanki ninake ba karya nayi albishir nayi alkawar tunda alfijir kice nabaiwa soyayya kisamini abaki insamiki abaki alawa da alkaki mushana abakin kogi kisamini abaki insamiki abaki alawa da alkaki mushana abakin kogi kisamini abaki insamiki abaki alawa da alkaki mushana abakin kogi
Similar Songs
More from Namenj
Listen to Namenj Bakin Kogi MP3 song. Bakin Kogi song from album Na Matsu EP is released in 2022. The duration of song is 00:02:35. The song is sung by Namenj.
Related Tags: Bakin Kogi, Bakin Kogi song, Bakin Kogi MP3 song, Bakin Kogi MP3, download Bakin Kogi song, Bakin Kogi song, Na Matsu EP Bakin Kogi song, Bakin Kogi song by Namenj, Bakin Kogi song download, download Bakin Kogi MP3 song
Comments (3)
New Comments(3)
Dinachi
beautiful