Naki jinin
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Naki jinin - Namenj
...
namenj naki jinin naki jinin naki jinin naganki dawani nafison nafison kullum naganki nidake naki jinin naki jinin naki jinin naganki dawani nafison nafison kullum naganki nidake indarai tabbas darabo kenakeso inda rabo ga gida zauna sabo kihuta bama jayayya sannu kiji kam hmmhmm inji dan adam hmm hmm keyake Na am hmm hmm haryayi murnar soyayya naki jinin naki jinin naki jinin naganki dawani ×2 nafison nafison kullum naganki nidake ×2 gakalamai sunyi kusa gashike kin mini nisa alkawar karda kifasa kece ruhin soyayya nayi sallamaaah zanyi magganaaah anyi angamaaah kece sirrin soyayya naki jinin naki jinin naki jinin naganki dawani nafison nafison kullum naganki nidake naki jinin naki jinin naki jinin naganki dawani nafison nafison kullum naganki nidake yanzu nazama wani sarki sonki shenakewa dauki kogarina kiymulki dan soyayya da biyayya nayi marhaban hmm hmm sanki zakiban hmm hmm nakine daban hmm hmm karkijuya mini baya naki jinin naki jinin naki jinin naganki dawani nafison nafison kullum naganki nidake naki jinin naki jinin naki jinin naganki dawani nafison nafison kullum naganki nidake (Nizan Kula dake)
Similar Songs
More from Namenj
Listen to Namenj Naki jinin MP3 song. Naki jinin song from album Na Matsu EP is released in 2022. The duration of song is 00:02:53. The song is sung by Namenj.
Related Tags: Naki jinin, Naki jinin song, Naki jinin MP3 song, Naki jinin MP3, download Naki jinin song, Naki jinin song, Na Matsu EP Naki jinin song, Naki jinin song by Namenj, Naki jinin song download, download Naki jinin MP3 song