Loading...

Download
  • Genre:Afropop
  • Year of Release:2024

Lyrics

Atamfa - Salim Smart

...

Bani-bani soyayya

Shine shaidar sakayya, ay

Kin shiga rai na ba ran da za kiyi fita

Kallo guda mayi da wasa

Ammah na fada a soyayya

Wai ina zana dosa?

So zai saka nayi batan hanya

Kin sace kalbi na, saboda kin sa atamfa

Daidai da tsari na, oh-oh-oh kin sa atamfa

Mai haskakan rai na, saboda kin sa atamfa

Kin sace kalbi na

Bani dama ko sau guda in nuna wa dangi na ke

Naji a jiki na ko aure za kiyi nine daidai ke

Nima koda aure za nayi zabi na sai ke

Na gamsu da tarbiyyar ki abar tunkawo ce

Muje gaida mama (Saboda kin sa atamfa)

Muje gaida baba (Saboda kin sa atamfa)

O-yeah, o-yeah, muje gaida mama (Saboda kin sa atamfa)

Ga kallabi ya dauro, kamshin ki ya ratsa ni

Wakan ki sai an taru, mata ba zasu iya ba

Dabance ke, kin basu rata-ta

Kuma gwana ce ke, kin fisu yar gata

Kin zama al'kyabbar mata (Mai atamfa)

Ke daya kin yo banbanta (Mai atamfa)

Kin tara taro don kin fesa wankan atamfa

Muje gaida mama (Saboda kin sa atamfa)

Muje gaida baba (Saboda kin sa atamfa)

O-yeah, o-yeah, muje gaida mama (Saboda kin sa atamfa)

Yaga-yaga yanga

Yangar ki tana matukar burge ni

Maza-maza duba

Duba kiga kauna ta shake ni

Kwata-kwata daina

Sam kar ki kula wasu in dai ga ni

Kin fisu lura don kin gane wankan atamfa

Ke zan kira mafaka guna ki dan bani rumfa

Kar kiyi sake na sagege don sakin kwai atamfa

Mai atamfa

Mai atamfa

(Mai atamfa)

(Mai atamfa)

(It's Prince on the mix)

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234
          -You can log in via below methods-
          Reset password via e-mail
          -or-
          Reset password via e-mail
          Feedback on resetting password
          * It may take a longer time

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status