Garwashi Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2024
Lyrics
Garwashi - Salim Smart
...
(Eh )
rana da inuwa da kuna
Wawa ya bani ruwa nasha
Radadin da kewa zuci azaba
Nice kawai dauke dashi
Duk dan adam yana kan jarabta mai imani shi zai rike rike ta
( Allah) bai zalinci ko ko mugunta natab bata zai fitar dani
Garwashi (zafin rana kuna)
Garwashi (yata bani)
Garwashi (zafin rana)
Garwashi (yata baniii)
"Daure kirike tawakkali mai hakuri zai dace ahankali hanyar (Allah) tafi zinare kalkali wataran ga alheri zakiyi tozali
Garwashi (banso yayi miki kuna)
Garwashi (karya tabaki)
Tsoron zamanin ga nake
Wazai soka dan (Allah) kullum zuci zafi take wa zai fidda ni matsala
Raina sai sake sake hankali na yakau take (Allah) kamin sakaiya in tsallakee
Garwashi (banso yayi miki kuna )
Garwashi (karya taba ki)