An Bani Ke Lyrics
- Genre:Soul
- Year of Release:2024
Lyrics
An Bani Ke - Salim Smart
...
Yawa daban ba kalar tasu ba ce ba
ko da gani ba sai anyo magana ba
don da nake maku ba zan wa kai na ba
ko mutuwa ba zan so ta raba ba
ke maƙura ce ban ga tamkar ke ba
ba ni fa zaɓi na aure ba ke ba
L
I
V
E
Ina son ki
L
O
V
E
ina son kaaa
albishir ce goro zan ma tuni
Iyaye na sun ba ka Ni
zaɓin Allah shi yay mini
na karɓa hannu biyu tun tuni
ko a barci, ko a farke, son ka ba za ya bar zuciya ba
L
O
V
E
Ina son kaaaa
annurin cikin zuciyata
mai kore dukan damuwata
don ki yana jinina da fata
gun ki akwai kamala da tsafta
ke na fi so cikin duniya
soyayya ba za nai ba in dai ba da ke ba
L
O
V
E
ina son ki
in da rai ranar bikinmu asha kallo
zan yi kamu ga dinner da wasan kwallo
a yi nishadi rana guda ɗaya tilo
maƙiya babu damar su yi min gwalo
gidan auren mu mun hallara
albarka tana bibiya ko ban faɗa ba
L
O
V
E
ina son kaaaa