Farin Cikina (Remix) Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2024
Lyrics
Farin Cikina (Remix) - Salim Smart
...
Allah yaji kaina idan har bake wadin rayuwata yazo karshe mai martaba ni kai a idona mukamin ka ya zarce nufina sarauta na ba ka mijina kulawa da kai ne aikina mata kar ku zo ku bata lokaci ni dai ? Ba zaya so ku ba maza kar ku dan yayi wuff dani komai za ku ji ba zai kulaku ba