Damuwata Kece Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2024
Lyrics
Damuwata Kece - Salim Smart
...
Lyrics By presidor
Haa Nakere Sa'a Dan nasamo daidaini kingani
soyayya harta sauyan kamanni komikikace min zanyisa bisa umarni
Danke nakeso nake kauna arainaa
Dankeyakeso yake kauna aransa
Ehh nikenake so nake kauna arainaa oo damuwata oo kecedai oo damuwataa kecedai______________________dama indai kaban zan alkinta Girman sonka azuciya yazan kimanta kauna kyautar Allah ce yaban gata mashaa Allaah so yayimin katari Alhamdullah riba saimuy hakuri shine nawa yan mata kubani wurii oo
damuwata oo kaine dai oo damuwat oo kece dai ________________haa kifadamini kalmar soyayya kaine rayuwata kisanar agida dan nashiryaa kasa masarautaa nasamo mai yar alkunyaa dan kacire tuta aure shine manufata Ni ango kekuma amaryaa inbakai saikuma makabarta munzama halshe da hakori oo damuwata oo kaine dai oo damuwata oo kece dai
Danke yakeso yake kauna aransa