Alhuyam Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2024
Lyrics
Alhuyam - Salim Smart
...
alhuyam
alhuyam
alhuyam makurar San da banwa kowa ba bandake idona bazai kalli mataba masoyiya takike kullum tunanin ki nake sonki karuwa yake
yaushe niko nakamu daso a kalbina kufahimta kuzo kuji may ke damuna
wani abu ke mini yawo a idona kamar wata yana mai yanayin kauna koh bacci inzan kwanta amafarkina saina ganta acikin mata wannan ta banbanta ki baiyyana muyi auren kaunan da ba rabuwa......
Alhuyam......masoyiya sai dake kullum tunani nake sonki karuwa yake jidani karkibarni ginbiya kirani inhar bakece ba bazam amsaba tsako inbanaki baneba bazan dubaba
magana ma in bakebace ba bazan tankaba nidai kimsace min Kim sace min kwalliyarki tana birganiii kin birganiii kirarki na amsa ganiiii kin aunani.....sanki cutane ban fatan in warke.......nayarda in rayudake zafin zani warke.....soyayya tasaje da jini tanarkee zokaji waiii tanbaya sone yamun mamaya niba kishin ruwa bane niba talauci bane....
kisandani koina inkin waiwaya dawisu adonki yana birgewa kin iya sa kaya kuma kinyi takun kasaita daga kanki nasa aya koh kun jero kece agaba sune baya daga ke ankai karshen kyauu kinmusu nisa.....
Alhuyam.....!!!
Alhuyam.....