Soyayyar Mu Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2024
Lyrics
Soyayyar Mu - Salim Smart
...
BA'A TABBA KAMAR NAMU BAAAAH
A labarin soyayya ba'a tabba kamar namu bah
mune farko kuma karshe mu muka firgita kauna
Ehh a labarin soyayya ba'a tabba kamar namu bah
mune farko kuma karshe mu muka firgita kauna
nakasa ingane menene soyayya tun farin
sai dai in ganta cikin fim koko wani yaban labarai
zuwan ka cikin raina harka sani cikin annuri
ka kar kaba dukkan gabo bina da kyawawan al khairi
komai nafani bai min kyau in ba kaiba
a rabbu dani ban auren wani in ba kai bah
yadda nake sonka baxan iya aunawa bah
Allah masani shi zai gane abinda yake acikin rainah
ko an kawomin sukarki abanza ba xan dauka bah
bana son laifinki kuma kinki bazai tasiri bah
kuma banida buri sai naki
ra ayin mu guda bai saba bah
komai kiyi dai dai neh
a so bakiyi mini kuru bah
Dukkan abinda nake so kinyyi min
kin bani zuciya kyauta kin bar minn
laifin da nayimiki hubby yaafe min AHH
banada kowa saikeh
nai dimautar kaunaah
LALALA LALALAH. LALALAH LALALAAH
LALALA LALALAH. LALALAH LALALAAH
Zo jani muje baby nah duk inda kaje xan bikah
karshen karshe ina kaunar da ýa ýaye har jikah
nabaka wuri cikin raina wa zaice in tashe kaah
linzami nah gaba dai nadam kashi cikin hannun kah
ka shiga rai can cikiii ba mai maa farmakii HAAAAAAH
HAAAAAAAAAAAAAAAAH
Ahh addu'o ina kullum suna nan dauke da sunan ki
kinfi sauran yan mata nagaxa samo misalinki
kinga alkawarina yau zana kula da amanarki
kuma xana jira ranar da za a kirani da angonki
ni dai nagooooode kim ban soyayya Nima nagoooode kaban soyayya
Nidai nagooooode kim ban soyayya Nima nagooooode kaban soyayya LALALA LALALAH LALALA LALALAAH LALALA LALALAH LALALA LALALAAH
HAHAHA HAHAHAHAAH . HAHAHA HAHAHAAAH . HAHAHA HAHAHAAH . HAHAHA HAHAHAAAAH