
Daukaka ga Allah (Gloria in Hausa) Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2023
Lyrics
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Daukaka Samaniya
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Samaniya (Daukaka), Samaniya (ga Allah)
Samaniya (cikin) Samaniya
Aduniya kuma salama
Ga mutane nasu nufi mai kyau
Muna ya bonka
Muna albarkasheka
Muna yi maka sujada
Muna daukakanka
Muna yi maka sujada saboda dara jarka
Godiya saboda dara jarka mai girma
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Daukaka Samaniya
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Samaniya (Daukaka), Samaniya (ga Allah)
Samaniya (cikin) Samaniya
Ya Ubangiji Allah
Sarkin Sama Allah Uba
Mai ikoduka
Ya Ubangiji Yesu
Almasihu Dan Makadaici
Ya Ubangiji Allah
Dan Tunkiya na Allah
Dan Tunkiya na Allah
Dan Uba
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Daukaka Samaniya
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Samaniya (Daukaka), Samaniya (ga Allah)
Samaniya (cikin) Samaniya
Kai da ke kawar da zunubin duniya
Ka yi mana jinkai
Kai da ke kawar da zunubin duniya
Kaji addu'armu
Kai da ke zaune ahannun dama Uba
Ka yi mana jinkai
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Daukaka Samaniya
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Samaniya (Daukaka), Samaniya (ga Allah)
Samaniya (cikin) Samaniya
Domin kai ka dai Mai tsarki ne
Kai ka dai Ubangiji ne
Ka ka dai Mai daukaki ne
Ya Yesu Almasihu
Tare da Ruhu Mai tsarki
Cikin dara jar Allah Uba! Amin
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya
Daukaka Samaniya
Daukaka! Daukaka ga Allah (Samaniya)
Cikin Samaniya