BANASO Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
BANASO - Musa Africa
...
baby kinsan cewa
bawata inba keba
baby kinsan cewa
bawata inba keba
ah haa
Labari zan baki daga zuciya na
huh
zan kasance dake safiya dare da ranaaa
zan kaiki gidanmu kigaida mamanaaa
domin ke na saka a gabana
huh
banaso nabarkiiii
kema karki barniiii
zuciyana daukii
duka nabakiii
banaso nabarkiiii
kema karki barniiii
zuciyana daukii
duka nabakiii yiii
baby kinsan cewa
gaki fara kyakkyawa
kuma kinsan cewa
bawata inba keba
baby kinsan cewa
gaki fara kyakkyawa
kuma kinsan cewa
bawata inba keba
ahh
my heart do me
tingralilo
gralilo
gralilo
my heart do me
tingralilo
gralilo
my heart do me
tingralilo
gralilo
gralilo
my heart do me
tingralilo
gralilo
gralilo
Yeah
zuciyana kene kikasa sace
nidake mundace
inbangankiba dole raina yabace
yeah yeah
dole raina yabace
banaso ki shiga damuwa
banaso
kinji yar uwa
banaso
zokisha ruwa
yeah yeh
yacire miki damuwa
aha
banaso nabarkiiii
kema karki barniiii zuciyana daukii
duka nabakiii
banaso nabarkiiii
kema karki barniiii zuciyana daukii
duka nabakiii
baby kinsan cewa gaki fara kyakkyawa kuma kinsan cewa bawata inba keba
baby kinsan cewa
gaki fara kyakkyawa
kuma kinsan cewa
bawata inba keba
ahh
my heart do me
tingralilo
gralilo
gralilo
my heart do me
tingralilo
gralilo
gralilo
my heart do me
tingralilo
gralilo
gralilo
my heart do me
tingralilo
gralilo
yeah yaah yeah
banaso
Arewa
autan arewa
what you gonna do no talk