KAFTAN Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Hello musa
How far
Dinkinka yazama ready katuro abu iluv yazo ya amsar maka
Oya na
Whoa
Nayi wanka na kaftan na saka babbar riga
Riga
Nayi wanka na kaftan nasaka babbar hula
Hula
Nayi wanka na kaftan nashiga babbar mota
Mota
Nayi wanka na kaftan yan matan sukace ntashi
Antashi
Whoa
Zanyi wanka na shadda intakama inyi wanka
Na yadi inshiga motana in kunna Ac gawata kaza gefe
Na mai zafi ina ci ina dangwala yaji WAYYO Nayi wanka
Nasaka agogo Nayi wanka nasaka tabarou
Big boy things harkan nan wane yaro
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar riga
Kaftan
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar hula
Hula
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar riga
Kaftan
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar hula
Hula
Nayi wanka na kaftan nai rawa hadda girgiza rigan
Rigan
Nayi wanka na kaftan MG akashe mani hoton
Hotan
Nayi wanka na kaftan nawuce yan matan suka kallan
Kallan
Nayi wanka na kaftan yan mata sukace ancizon
Cizon
Whoa
Yan mata ne suke mani fita inada naira inada dollar
Harkar abinci waye mr eater zafi garan malam na wuce heater
I get the money tambayo abu hanani nayi fice ba maija dani
Daga nan har Germany
Whoa
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar riga
Kaftan
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar hula
Hula
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar riga
Kaftan
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar hula
Hula
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar riga
Kaftan
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar hula
Hula
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar riga
Kaftan
Nayi wanka na kaftan
Kaftan
Nasaka babbar hula
Hula