So a zuciya Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2021
Lyrics
So a zuciya - Auta mg boy
...
Ha-aa-aa-aa-aa-ah (kida)
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Uhmm-mm-ah soyayya
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Taho musha, soyayya
Kasheefun kida, masoyiya
Okay
So a zuciya dadi
Darajarsa kwai girma
In na ganki sai shauki
Nai kama da nai aure
So a zuciya dadi
Darajarsa kwai girma
In na ganka sai shauki
Nai kama da nai aure
Kizo ki bani labari
Na zuciyarki alkairi
Dan yana da tasiri
Yayai daban dana kowa
Kece farin cikin raina
Ko za'a keri zance na
Gareki zan jira amsar
Da zata fid dani kewa
Kece a duniyar launi
Da kin kirani ke gan ni
Zanzo sabida soyayya
Koda ko zan zamo gawa
Ke na baiwa duk dama, dama a zuciya ke dai ce
Na yarda zan biki, ko ta ina ke jani yan mata
A duniya ta soyayya
Rashinka ne ake jinya
Gareka dole zan kunya
Kana zuwa mafarkina
Dana sani ashe keya
Duk wanda yayi zai sauya
Ina da wanda zan goya
Shi zan kira muradina
Kaine gwanin da nai zabi
Har na kiraki ma hubbi
Roko nake gurin rabbi
Ya bani kai masoyina
A tare zamuyo komai, komai sabida soyayya
Duk inda zaka zan bika
A nan zuwa daren farko
Ke ne dai sanki na kudurce
Kece yau abun kwantance
Yadda naso mudai kasance
Muyita zama, zama na kauna
Dama so akan gina shi
A turbar gaskiya dake shi
In akayi shi babu kyashi
Yafi zama daken a guna
To zo kiji sirrinka ba raina
Gani kusanka ya mijina
Tinda kina a duniya na
Ke zan ba dukan kulawa
Na hada kai dakai masoyi
Da fari kamar kinata shayi
Aa sambatu kawai nakeyi
Kauna ce take suma ni
Midget Mix
Kasheefun kida (kida)
Okay
So a zuciya dadi
Darajarsa kwai girma
In na ganka sai shauki
Nai kama da nai aure
In na ganka sai shauki
Nai kama da
Thème sombre : désactivéAideCommentaires
ConfidentialitéConditions