
Zuciya Ta Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Zuciya Ta - Auta mg boy
...
zabin rainal
Zabin raina ba wata bayan ke kin sani Za muyi aure ki zama mata ni ko na zama miji Zabin raina ba wani bayan kai ka sani Za muyi aure na zama mata kai ko ka zama miji Soyyaya ce a zuciya ta ke daya na saka Ke kika dace... na ba sadaki na mu shige daka Na ki na kauce, a kanki ko sara ko sassaka Ni na amince a ba ni ke in ba da komai na mallaka Kin hana kunci Kin saka barci gareni kin hana ciwon zuciya Nayi mafarki Dani da kai mun zama mata miji Domin sadaki Komai ka ce inyi
Lyrics powered by