
In Da Rabbana So Ba Wahala Lyrics
- Genre:Acoustic
- Year of Release:2022
Lyrics
In Da Rabbana So Ba Wahala - Auta mg boy
...
................................. eh mana inda rabbana so ba wahala, Dani dakai har bamagana, haskenmu ya zarce nafitila,sirri na Raina jeka aje,inbaka tilas nai fitina,da an tabaki kobani gurin atakiyanki zan hasala,farin cikina sonka nake..............................................eyyeeeh naji na gani sonabaka,bani Kara kallon Wanin ka ,zuciya tana miki saka,harda rayuwata nabaka, ni ganinki ke sani shauki,zokija gaban zan biyoki,ni garekine zanyi aiki, Dan Muna da babbar alaka.......................................................zama a so muyi alkawari, ke zana yiwa albishiri,nai miki kyauta ban sikari so inna fadi Amin uzuri,Mai shi da kanshi yakan takari,nayi farauta naci gadahh.......inna fara zoka gyara,inna sauke Kai zaka Dora,wanni riba Wani asara,Wani da izza, Wani gadara, Banda mugunta karda mufara,so da mugunta Babu Amana,Babu wahala....................................................eh mana .........................................................................................................zana so kirikeni Amana ,Kai nayiwa shinfida zoka zauna,ni nafiso dasaninki mugana,na yarda Dan mu gujewa hiyana,daga zuciya Nina sallama,Kai naiwa yabo harna karrama,dasanki na kwana na tashi,Nima dasanka nakwana na tashi,..........................................................!!!!