Soyayya Ba Fada Bane Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Soyayya Ba Fada Bane - Auta mg boy
...
Shi so ba fada bane
Soyayya!!!
Ba rashin fada bane
Soyayya!!!
Toh shifa bah kudi bane
Soyayya!!!
So fa bah kyau bane
Soyayya!!!
Kai Shi fa bah ado bane
Soyayya!!!
Bah abin gudu bane
Soyayya!!!
Lallai bah fada bane soyayya
Gashi bangaren alkhairi..
Eh manaa
Eh Ana kace nace sau tari
Wadansu na riqo nai jaari
Kamar kudi sunasan sirri
Amma Ana ta so bah tsari
Shi kanshi so yana jagora
Dan gashi ya riqe hannu na
Eeeehhhhh!!!
In kaji qauna maganar aure ce
Maganar so maganar baaki ce
Da idanu kaga so qaryace
A cikin zuciya kan ka zauce
Kaji dadhi ya kamar ka daace
Yananan da dadhi soyayya
Ummmm soyayya!!!
Ka taba Shi ka rasa sai kaji bah dadhi
In kayi Dacen samu yafi zuma dadhi
Wani yana so ya siyenai da Yawan kuddi
Ni ah sani nah soo ya zoma yawa fadi
Kaiyi tunani domin kyakyawan mahadhi
Muyi so dan Allah badan chutaaa bahh
Ahhh badan chuta bahh
Gaskiya tanada karfin kore qarya
Zuciya tana riqo kuma bata sanya
Wasu naa gaba gaba
Wasu na Ja baya
Mai farin ciki ah so shi baya zarya
Naga lokaci fa shi baya yin qarya
Duba wanda kafi so kudi hanyar dai daiii