Ba Laifi Na Bane Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Ba Laifi Na Bane - Auta mg boy
...
Eh sallama za nayi gareki ya gimbiya
Affuwa Zaki mn Gare ni kiyi tausayi
Babu cin zara fi kiyi mn tallafi kuskure
Ne nayi ko bugu na kiyi akan ki na sha wuya har Ana mn tsiya ni ko nayi turjiya
Ban chanza nawa ra ayi son ki ya mama ye har zuciya ya ke waye bani ni yin wai wayan watan ki in bada izinin ki ba.
Eh da fari kin so ni yanzu kin ki ni babu
Tambihi bai mini dadi ba, babu jin kunya
Akan ki na shirya zana sa gwiwoyina kasa in nemi tuba
Kaunar ki na saba cikin ta nayi riba babu
Kankamba da son ki ya danba
Shi fa soyayya da ya bi kan hanya baya jin
Kunya bai kyale kowa ba.
Koh gida na fada ni masoyin ki ne ko ina
Za na je sai da hoton ki ne bani yanke alakar mu sai da yardar ki ne ke nake so
A zuciya ta babu tamkar ki ne.
Naji dadin soyayya ke kika saba mini
Duk kalaman da nakeyi ke kika koya mini
Ban ga hujjar dalilin ki ba gashi kin sauya
Mini kinyi nisa gare ni da son ki dai kin ka bani
Naji cewa gare ni Kaunar ki ta addabe ni
Baki ma so ki ganni kinyi fishi kin tsane ni
Da ki furtan dalili kafin ki kauce misali