
BAYANAI Lyrics
- Genre:Alternative
- Year of Release:2021
Lyrics
BAYANAI - Abdul D One
...
Beats
Ahhhhh
Torrrrr
Alaaaaaa
Akwai bayanai wanda na tanada don cike buri
Amma ki shaida bazan ki kiba ko a labari
Ahhhhhhhhhhh
Akwai bayanai wanda na tanada don cike buri
Amma ka shaida ba zan ki ka ba ko a labari
Ehhhhhhh
Kaine hasken da bamai rabar ka
A misalin farko kishi na bai bari watta ta kushe ka
Tunda rabar ka sai ni kadai matar ka
Tausayi da kulawa nice na dace na kwanta a kirjin ka
Ruwan guban yan mata Ko sun sha ka zasu amayo ka
Muyi gaba kar muyi baya fushi ko fada babu tsaka nin mu
Eahhhhhh
Babu tsaka nin mu
Beats beats beats
Cikin dabaruna zanyi kalamaina domin su burgeki
Cikin baya nanki zanyi aron baki domin in tana ki.
Cikin lissafi na zanyi karan bani ko zana cinye ki
Amman sai kin bani aron hankali nan zana saita ki
Kanin zuwa gidan ku da sako
Ohhhaaaaaaaaa
Kullum da tunin ki nake mu barmaki harma gadon bacci na
Beats beats beats
Ahhhhhh
Ni bana komai
Banakula kowa
Ba kai wazan gano
Har inyi yabawa
Karfin mai nema baa misal tawa
Don shi ya saba baa kwatantawa
Haka karfin so yake a zuciya sai andawurewa
Nina yo sa ar nawa lalle bana kuka
Ahhhhhhhhhhhh
Ko makan cewa nai ban barin sonki
Ko kurma ne ni bani kyaleki
Kyayyar sura ki wuce sarkee
Allah ya tsara zan zamo naki
Don allah karki kuje min
Karki barni in shawahala
Ki amince kece zaki bawa zuci gurin kwana
Beats beats beats beats end.