Dan Salona
- Genre:Alternative
- Year of Release:2023
Lyrics
Dan Salona - Abdul D One
...
.......................................................
gani da dan salo na zanyiwa masoyyiya wacce na zaba ta koreni daga damuwata
gani da dan salo na zanyiwa masoyyina wanda na zaba ya koreni daga damuwata
.........................................................
Kyaun tafiya a dawo yau gani na dawo gunki ki tarbe ni
akanki nake ta kai kawo asular haka ne yan mata sunka zageni
adachan ban iso ba yanzu gashi na koya domin in faranta miki ki taho ki dubeni
.................................
kowa nada rana wanda ya soka ka soshi hakane tunanina
ko anbakanta mini natuna dakai nawa sai naji sanyi cikin raina
see lyrics >>Similar Songs
More from Abdul D One
Listen to Abdul D One Dan Salona MP3 song. Dan Salona song from album Dan Salona is released in 2023. The duration of song is 00:03:19. The song is sung by Abdul D One.
Related Tags: Dan Salona, Dan Salona song, Dan Salona MP3 song, Dan Salona MP3, download Dan Salona song, Dan Salona song, Dan Salona Dan Salona song, Dan Salona song by Abdul D One, Dan Salona song download, download Dan Salona MP3 song
Comments (1)
New Comments(1)
Munirsv2hh
Nice one