Yaushe Ne ft. Meenal Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Yaushe Ne ft. Meenal - Abdul D One
...
(AD Music Studio...)
Wai yausheee yaushe...?
Yaushe idanuna...?
Zasuga mai sona...
Wacce nake kauna...
A dare rana...
Wai yaushe idanuna...
Zasu ga mai sona...
Da sonta nake kwana...
A dare ranaa haa haaaaaa...
Da zuciya da raina na bar maka su sumaa...
Da hankali da ji na na baka su sumaa...
Abinda ke yawo a jinina duk na barma...
Komai kaso gareni zanyishi jikina na kyarmaa...
Nice masoyiyarka yar asalii...
Juyo ka ganni nasha kwallii...
Ina gudun in barka wani halii ehe heh...
Ni zan cika alkawari...
Zan zamo diya tq gari...
Mai cike da tasiri...
Baza na baka kunya ba...
Wai yaushe idanuna...?
Zasu ga mai sonaa...
Da sonka nake kwana...
A dare ranaa...
Wai yaushe idanunaa...?
Zasu ga mai sonaa...
Da sonsa nake kwana...
A dare ranaa ahh ahhhhhh...
Inata ji cikin raina...
Zamu zauna wata rana...
Zan rayu da mai sona...
A nan da can sha'Allah...
Mu gasgata tauhidii...
Samu rashi dukka na Allah ne...
Rayuwa tai dadi yau gobe kunci dukka na Allah ne...
Wanda ke cinye jarabawa...
Shine mai imani...
Mai imani...
Wannan ya yarda da Allah ne...
Zan cika miki alkawari...
Zan zamo mutum nagari...
Mai cike da tasiri...
Baza na baki kunya ba hahhhh...