Chiza Dani Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Chiza Dani - Abdul D One
...
Abdul d one
Hmmm
Hmmm
Chiza dani na
?????
Chiza dani na ohh
Gamai daki na ahh
Wacce nake so nakejinta cikin raina
Nabaki wuri zauna ohh
Saurari kalamina ahh
Masu fitowa daga allo allon zucina
Kindade kina burgeni ahoh ohh
Shiyasa kika kamani ahhh
Gashi nakamu kullun butunki abakina
!!!!!!!!!!! !!!!!!!!!!! !!!!!!!!!!!!!!!
OHhh
Keka gyarani
Sannan kika saitani
Kika chanzani !!ah chiza dani na
Ke kika nunani sannan kika saidani
Kikace bawanda kike so sai ni sai ni sai ni aa
Nagode ohhh nagode nagode nagode miki chiza dani na !!!!!!!!!! Chiza dani chiza dani !!!!!!!!!!!!!!!!!! Narayu da soyayyar kine acikin raina Inajin dadin fadin hakan tundaga bakina komai zanmikine ina makine da son raina har soyayyar kima ina yintane da karfina. Shiyasa nake Jin kine kamar raina ko ciwo kike inaji acikin jikina !!!!!!!!!!!!!!!!! ;;;;;;;;;;:::::::: !!!!!!!!!!!!!! Ahhhhhhhh rrrrrrrr ahhhhhhhhhh rrrrrrrrrrrrr