
Yarinya Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Yarinya - Abdul D One
...
Yarinya sannu, tambaya nazo da ita
Ni bako ne a garin, ban san kowa ba ki fahimta
Nazo neman ki, gashi naso in dan huta
Nasan baki san hali na ba, sai mun zauna zaki fahimta
Ni dan makaranta ne, architect ake kira na
Ni mai yin zane ne, wannan shi ne sana'a na
Hali na yau da gobe ne yasa nake
Domin rashin sana'a nuna min layi
Ce dani ka zauna inkawo maka girki
Kuma zanyi murna in kin bani daki
Dan Allah amince, ki zama silar yin aiki
Oooh ki zama silar yin aiki (taimako)
Kidan bani aiki (tausaya)
Kidan bani daki (wayyo)
Yarinya agaza ki ceceni yarinya
Oooh yarinya
Yau da gobe sai Allah
Idan yaso hakan za'a kulla
Iko na Allah ina zana kalla
Sarki kacika mani burina in bar wahala
In taimaki umma da abbana su daina kwalla
Wayyo umma, ki daina kwalla
Wayyo Abba, ka daina kwalla
Addu'ar ku, itace tsari gareni
Nasan duk inda nake, Allah zai taimake ni
Ya Allah ka dafa mini
Ya Allah ka taimake ni
Ka bude hanya, sa'a tazo gareni
Tazo gareni
Oooh
Kafa bayi sanyi ba, zuciya bazata gaza ba
In a hanyar nema, hankali baya sauya ba
Yawan du'a'i guna, wallah sam baza na gaza ba
Idan nasa a raina, rabbana baza ya kiyi ba
Allah ya karema bawa, in ka guje hakan ka saba
A ko ina kaga bawa, kar ka sake ya shige ukuba
Duk da cewa rayuwar ta canza ba'a gane halinsa
Taimako ya zamo wahala, rayuwa tai nisa
Kowa da halinsa, kowa da halinsa
Kowa da abinda, zuciyar tasa ta kunsa
Wayyo, wayyo
Ohhhh
Yarinya
Ahhh
Yarinya
Ohhh