Abdul Abdul Amir Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2020
Lyrics
Abdul Abdul Amir - Abdul D One
...
akwai kama da dake Ina ganinta a idona juyo ki duba akwai kama Dani dake ki daina min wani kwallo tsaya guji dayabar kwallo ki daina bugani kamar wani kwallo taho ki muje me kike kwallo idaniya sun hade da zuciya bana gajjiya gun nuna miki soyayya ki tausaya jininn jikina kar ya tsaya kece ki saba mini dariya in kika wuce ban San wa zan tambaya daure daure karki biye wa son zuciya kina banwuya Amma kin kasa ganiya ko so kike infada ciwo Bai days aminiya wacce na ba duniyata ni nafda na fifitaki cikin mata ana ke ahuta in ganki biyan bukata lura da kyau fiskarmu kama take da juna tamkar da uwa hakanan muje me kike so ne ko bakya son ganinane