
Maryama Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2020
Lyrics
Maryama - Abdul D One
...
maryaama adon Raina ko da baa so ba
halinki abun so ne ba kyada makosa
ni maryaama adon rai ce ko da baa so ba
halinka abin so ne baka da makusa
kyalkyali baya burge ni in har gaki maryaama
damuwa Bata kamani indai zan ga maryaama
rayuwa zata yo mini fes fes in zama Mai qeema..cikin gida bakiyi min as as na zama gogarma..
ko cikin dubu ana gano ki..
zuciya na marhaban da zuwan ki maryaama..
oooo..
inda gaskiya ba a sauya magana
Mai tsoron Allah Bai ta da fitina
da alamu so sai ka kamu da kauna
Kuma fuskar ka ta nuna sam baka gudu na..
tambaya ya kake ji na a ranka
nai godiya ga Wanda Sam Bai da iyakaaaaa ha aa
oOoOO
maryaama maria
in fada a rijiya ya ki ki jeefo minn kugiya
Mai kama da halinki akwai wuya
indai so na aiki zan dauke kii mu zagaya
kullum ke ce gaba na aaa
jaruma ta kin bambamta da saura aa aa
maryaama
shi so makaho ne
Mai tarwatsa dangi ne
baya ji baya ganiii wayyoo
ya na ta tsuka na
Ina ta Neman shi
na kasa gano shi har yauuu
na je ni cikin sassar son ka
ko ina nayi Ina Nan tare da begen ka
soyayyar gaskiya,×2