Inaji dake
- Genre:Soul
- Year of Release:2023
Lyrics
Inaji dake - Aliyu SBD
...
...............
ehhh ehhh, ina ji dake nidae masoyiyaah!! nidiin naki ne afili harda zuciyaah!!
hmmmm!! inaji da kai nima masoyinaah!! nidin takace afili harda zuciyaah!
.......... ahaaa haaa!!..........
ehh daga kallon farko kika sacen zuciyaah!! kyakykyawa kinkai mae kyan idaniyaah!! Zuciyaatah kin kama kinji gimbiyaah!!
duk nara natsuuwa daganinki zinariyaah!
ay zan iya shafe awanni ko ko tsawon makonnai bazan gajiba awurin kallon kyaukyawar fuskarki!!..... ahhhh hhhh
............
uhmmmmm komai nayyo silar so ni ban fadi ba!! zani baka kulawaah karkai fargaba!
kuma kazamto mahadi na jini ban iya rayuwa bakai!
see lyrics >>Similar Songs
More from Aliyu SBD
Listen to Aliyu SBD Inaji dake MP3 song. Inaji dake song from album Inaji dake is released in 2023. The duration of song is 00:03:14. The song is sung by Aliyu SBD.
Related Tags: Inaji dake, Inaji dake song, Inaji dake MP3 song, Inaji dake MP3, download Inaji dake song, Inaji dake song, Inaji dake Inaji dake song, Inaji dake song by Aliyu SBD, Inaji dake song download, download Inaji dake MP3 song
Comments (7)
New Comments(7)
176691415
Naziii Sarauta II
Waƙa tayi dadi
Abdulsalam Salihupueqm
naji dadin wannan
Kallomtsqe
Nice
jallo3zj8m
thanks
jallo3zj8m
ok
Ruth Samuelnm5j6
very nice
kida mai kyau