Daga Allah Ne ft. A Baba
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Daga Allah Ne - Daraja One
...
Daga Allah ne Ba yin mu bane ba Ikon Allah Nasarar bamu soma ma ba Daga Allah ne Ba yin mu bane ba Ikon Allah Nasarar bamu soma ma ba Allah yayi muma muna kan hanyar mu Zamu je ga matakin mu Allah ka bamu a hannun mu Ba zamu taba faduwa a kasa ba Allah ka duba mu Ba zamu je inda za'a raina mu ba Darajar mu da da'a gun mu Ilahu ka bamu ka kara mana Arziki da wadatar mu Nema nake daga Allah ne Tuba nake daga ne Rayuwa nake daga Allah ne Daukaka nake daga Allah ne Daga Allah ne Daga Allah ne Mu tsaftace harshe kar mu bari Girman kai yayi tasiri Duk abinda ka shuka shi zaka girba Dan uwa kayi nazari Mu dai baiwar waka Allah ne ya bamu Kuma bama fahari Alkalami a saman takarda Shi muka rike ya zam mana jari Ga addu'a ta iyaye tana ta bin mu A tun farkon fari Hasbunallahu munka rike Shiyasa muka tsallake duk wani sharri Bawai iyawar mu bace Koko kwarewa duk daga Allah ne Daga Allah ne A Baba ne (Daraja ne) A Baba ne yaron nan Waka nake, waka muke Waka nake da fasahar nan Li'ilafi ce, li'ilafi ce Li'ilafi ce ke aikin nan Zanyi zan gama kuma lafiya Ba wani shegen man Zanyi zan gama kuma lafiya Da ikon Allah nan Za mu yi nasara daga Allah ne Idan na tuna a lokacin dana fara Anai min dariya Anan na tsaya nayi nazari Sannan kuma na karo idea Na toshe kunnuwa zagi, hantara Sai dai nayi dariya Shawarar mama ma ta karfafe ni Da nayi turjiya A kwana a tashi ina tayi Gashi Allah yayi min kariya Har bana tantance adadin Masoya harma da makiya Allah ka kara tsare mu Ka kara kulawa damu duk runtsi da wuya
Source: Musixmatch
Songwriters: Daraja One Daga Allah Ne lyrics ©
Similar Songs
More from Daraja One
Listen to Daraja One Daga Allah Ne ft. A Baba MP3 song. Daga Allah Ne ft. A Baba song from album Daga Allah Ne is released in 2024. The duration of song is 00:03:40. The song is sung by Daraja One.
Related Tags: Daga Allah Ne ft. A Baba, Daga Allah Ne ft. A Baba song, Daga Allah Ne ft. A Baba MP3 song, Daga Allah Ne ft. A Baba MP3, download Daga Allah Ne ft. A Baba song, Daga Allah Ne ft. A Baba song, Daga Allah Ne Daga Allah Ne ft. A Baba song, Daga Allah Ne ft. A Baba song by Daraja One, Daga Allah Ne ft. A Baba song download, download Daga Allah Ne ft. A Baba MP3 song
Comments (17)
New Comments(17)
Daraja One
love it
Jessy Elam
love it
adamu abbash0yhp
wow
Danmaster1122
I lyk this song
Muhammed Abbass
waw i love it
MusaXM
Cool
fresh boy neh pha
nice
177587522
the best songs so far
Hashid Musa
Masha Allah
Shahid001
Good
faruq khaleed
Masha Allah
174206628
great
thanks