
Kyakkyawa Kike Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kyakkyawa Kike - Abdul D One
...
Lalala-lalalala
Lalala-lallalala
Lalala
Hmm
AD music studio
Kunai kuka ban sauraro
Jin dadina kece farau
I love you
Kunai kuka ban sauraro
Jin dadina kece farau
I I love you (I love you)
(D one producer)
Kyakkyawa kike ba tun yau ba
Banyi zaton zan samu ba
Ba zan sare ba
Banji ba zan dace ba
Kuma ba zan koka ba
Ba zan ki na dara ba
In dagaske ne dan ke baki ba kema bazaki boyeba
Lalalalalala
Lalalalalala
Hmm
Hmm
Taho-taho mu gyarawa
Abunda muka batawa
Mu saita shi ya zauna
Zama daram kar ya lalace
Bani yin gadara
Gareki so mu fara
Zauna ki min hira
Na san kinada yawan zance
Sa ido ki lura
Kalli wasu 'yan yara
Sun taho suna kallonmu atare
Kamar zasu dimauce