Da Zance Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Da zance na na fito, gani gare ki
Idan za nayi ambato, sai a gaban ki
Da zance na na fito, gani gare ka
Idan za nayi ambato, sai a gaban ka
Wani masifa ne
Wani bala'i ne
Wanda masoyi ke guda?
Wai kalamar rabuwa
Wani kalami ne
Ko kuma shauki ne
Da kika so shi in fada?
Har abada ba rabuwa
Sauran mata, subi bayan ki
Farkon farko, ba na biyun ki
Zan miki komai, har kiji kan ki
Idan kin so na so, tafi abin ki gimbiya
Tafi abin ki
Ko yaushe ni kana faranta min
Kuma bakin ciki ka kore min