
In Bake / Ki Kula ft. Shamsiyya Sadi Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
In Bake / Ki Kula ft. Shamsiyya Sadi - Sadiq Saleh
...
Haliiii!!!!!
In bake baa ganni baaaaaa.......
Soyayya hadin rabbuneee......
Nimai,inbakai baa gannibaaa.....
Soyayya hadin rabbuneee....
In bake,Babu ni.....
In bake,Babu ni....
In bakai,Babu ni....
Nima in bakai,Babu ni.....
Kina daniiiii,Masoyiya Soyayya....
Ina dake,Na nadaki sarauniyar duniya,komai kice zanyishi babu jayayya,Habibiya taho mu zaga Alqaryaaaa,Tunda So!! ya shigeniii,Babu randa zana barshi,Na daukaaaa.........Babu ke.......
Takwarana da an kira sunanka nima zan amsa....
Sbd mun cudanye mun zama daya,tanda ai se masa,Alaqa da duk makiyinka in naganeee....,Na fasa sbd abinda kk so shi zanso ko ya yake mudinsa........
Don raayinmu sunzama dayaaaa......
Mu kulla juna tamkar kwaiiiiii.....
Ina yinki,Abinda kikeso shine nawa.
Nima ina yinka,Abinda kk soo...shine nawaaa.......
Indararararaaaaaaaaa...........
Bakai,Baabu ni.....
Bakai,Babu ni....
In bake,babu ni....
In bake,babu ni.....
Haliii..........
Ki kula
zana kula maka...
ki rike
zana rike maka....
Amanar soyayyata akan gaskiya....
Nima ka kula
Zana kula miki...
Ka rike
Zana rike miki...
Amanar Soyayyata akan gaskiya...
Banida kowa,Banida komai,In bakai ba.....
Alfahari inzan bazewuce kai dinne ba...
Kaike bani tsaro,don bakai kama da rago baaaa...
Ayau magana kaina mara dadi bakayi shuru ba.....
Kaika zamo dilka agareni wai ya bazana fada ba......
Allah yayi mini babbar kyauta nayi ratsin wasu mataaaa........
Hali,,,Zan gina rayuwata dakee..
In mutu ma ciki rai dakeeee.....
Bana sha'anin da bakee.....
Nayi dako na sanki bissa kai...
Ahhhhhhhh!!!!!!!!
Ina rayee..
Ina rayeee.......
Kina rayee.....
Kana rayeee........
Meye sannadinda zesa muyi rabuwa dake......
Meye sannadinda zesa muyi rabu dakai.......
In babu keeee.........
Ahhhhhhhhh!!!!!!!!!
Lyrics by Miss Teemah9012696700