
Kallon Soyayya Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kallon Soyayya - Sadiq Saleh
...
Are you an artist? Make the most of your lyrics with Musixmatch Pro!

Kallon Soyayya - Single • 2024
Kallon Soyayya
Sadiq Saleh
Lyrics of Kallon Soyayya by Sadiq Saleh
intro
Nawa bawan Allah
Mai tsoron Allah
Yana ta kwana sallah
Bawan Allah
chorus
Da gaske ba'a kyamar masoyi ina son ki
Madubi, kai daya zan yi wa kallon soyayya
Da gaske ba'a kyamar masoyi ina son ki
Madubi, kai daya zan yi wa kallon soyayya
verse
Kina nan a kwakwalwa kin shiga tunani
Soyayya ta saka munyi zubin kamanni
Mai kushen ki gaba na zan masa rauni
Da ance ki fitar da masoyin ki gani, nine
hook
Mata ta kece
Mata ta da anyi aure
Mata ta kece
Miji na
Kai ne miji na da anyi aure
Miji na
Kazam mamallaki na
Makiya sai dai su mutu
verse
Makulli, zo ka rike mini makullin zuciyata
Amana, to ka hada ka rike min, ka alkita
Da kai ne, zana kasance masoyi, a rayuwata
Da ciwo, ni a gare ni rashin ka
hook
Miji na
Kai ne miji na in Allah yaso
Mata ta
Kece mata ta da munyi aure
Mata ta
Ka zama mamallaki na
Makiya sai dai su mutu
Sai dai su mutu
verse
Kun ga baiwar Allah
Mai tsoron Allah
Tana ta kwana sallah
Baiwar Allah
verse
Ayyah, nawa bawan Allah
Mai tsoron Allah
Yana ta kwana sallah
Bawan Allah
verse
Allah ne mai yi bai hana bawa samu
Wa ma zai kushe min kai sai an ji mu
Dubi yanda son ki yayi mini wawan kamu
Har wasu na kallon kayi mini sammu
hook
Mata ta kece
Mata ta
Mata ta kece
Miji na
Kai ne miji na
Miji na
Kazam mamallaki na
Makiya sai dai su mutu
outro
(Mix)
(Musax mix)