
Ba Hauka Ne Ba ft. Auta Waziri Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Ba Hauka Ne Ba ft. Auta Waziri - Sadiq Saleh
...
auta waziri kukeji malaam
hey yey yey
sadiq saleh
ehh ayyeee
narike sonta da gaske arainaaa
bana wasa
ita din kyakkyawace kuma tawuce tsarin gasa
in fada muku kanta nayo alwashin zan iya chasa
iya ganinta akussa dani yasakani nake numfasa
Akanki zan jure komai
Ahh kanso komai zan iya
nina fada kuma nayi mai mai
Ahh kanso komai zan iya
na daura yin damarar gwarmai
Ahh kanso komai zan iya
ni gunta shine ni jarmai
Ahh kanso komai zan iya
Sanki bansa shirme ba
banji haushin kushe ba
Mai fadamun bai kaiba
ke nakeso ba wai ba
kibbiyar so kin harbo
ya chakan na kai bango
inda kike nan zan rabo
ke idanu ke hango
kuma kiji kece zabinaa
uhmmm
abar nishadinaaa
kece
so ba haukane ba ba cutane ba inda cutane bazamu sashi a kalbi ba
so ba haukane ba ba cutane ba inda cutane bazamu sakashi a kalbi ba
so ba haukane ba ba cutane ba da cutane bazamu sashi a kalbi ba so ba haukane ba ba cutane ba da cutane bazamu sashi a kalbi ba
Na sokine muradina
har acikin raina
idan badani ba waye zai maye gurbina
Nike tashi da sassafe inji ya kika kwana
sannan mu tattauna
kece a kalbi na
kin saba mini muryarki
sani ina dauki
gani a fadarki
duk da naga dubun baki
kince nine madara
nine zuma
nine madara
kince nine madara
nine zuma
nine madara
kince bama tazara
kece najira
kece kira
zo jani kusa
kar inci kasa
kece mahadin soyayya
cutane baaaaaaaaaaahhh
so ba haukane ba ba cutane ba inda cutane bazamu sashi a kalbi ba
so ba haukane ba ba cutane ba inda cutane bazamu sakashi a kalbi ba