Buri Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Buri - Sadiq Saleh
...
Aaaaiiiii
Zo Cika Buri na ki shige daki naaa aa aaa
In zama ango ke ki zamo Matata..
Tin tini na tsaida ka Uban 'ya'yanaaa
Sha Kurumin ka kana a cikin Qalbeenaa..
Zo kiji ga wani Sako zana fitar daga Baki n
Nai ajiyarsa Suna ta Yi min yawo a gabobi na
Ko shingida nai Sai naga kin zo min a mafar ki na
Da Baki zo ba kamar zai chudanya da kwakwalwa na
Albishirin ki kice Gorooo, kiyi sauraro,
Sanki yai min maruru har na warke ma banyi aune baaaa aaa banyi aune baaaa aaa aaa
Kai ajiya a cikin Rai ba da shiri baaa
Yadda na so ka kaso ni kayi mini marabaa
Za na kasa in tsare Kan abinda na zabaaa
Wacce ta raba abinda naso ta da arbaa
albishirin ka kace goro, Kai sauraro
Ni da Kai nai tinkaho duniya sun Shaida kalamai naa aaaa sun Shaida kalamai naaa aaa
Ohh Cutuwar da take Cutar Dani aaah a sanki Nasan na Cutu..
Bautuwar da take bautar Dani aaaahhh a sanki tasan na bautuu
'Yantuwa ki taho kiyi lamunee ahhh Nima aa ganni na 'Yantuuu
So mahadi naaaa, Dan tai mini Ranaaa
Kar kuji haushi in kun ga tai min Laifi banji Kuna baaa aiii sooooyayya ceeee..
Aka ganni da Kai Ikon Allah ne, ikon Allah ne
Nikam a gare ni Dubun nasara ne, Dubun Nasara ne
Wanda yakki hakan Sai Ido ya tsiyaye Koh wanene ne
Fatan nasara ga dukkan ku magauta mun Sha Tabara da Yasinnnn...
Ina sonkaaa Sonka yabi cikin Qashi naaa
Inaa sonka Koh ba so Ina son abee naaa
Aiiiiii
Zo Cika Buri na ki shige daki naaaaa aaa..
Shaa kurumin ka kana a cikin Qalbee na