Taliyar Karshe Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Taliyar Karshe - Sadiq Saleh
...
Cin taliyan karshe zezo mini aduniya
Kar da kigu jemun shine samun lafiya
Nima cin taliyan karshe zezo mini aduniya
Kar da kagu jemun shine samun lafiya
….
Alla neh yabani babar kyau tace yabani
Kyakkyawar diya da tafi ta sauran sunyi muni
Bana san nabar ta itama bata san tabarni
Soyayya nabata qauna tahada duk tabani
Yar lele, yar lele ta
Mai tsa da, kin musu rata
Mai qauna, mai qauna ta
Zana fada Ko da za’akashe ni
….
Mun je gun mama da baba sunmana addu’a
Shi yasa ka shirin da suke mana basa yin sa’a
Mun toshe kunne masu rike kan jama’a
Zan yima abun da kasa nina yima da’a
Qalbina kaine qalbina
Duk nayima ka ado
Kwalli ya fuska nacido
Gazal ido nasa ko
Hannu wa na ka ruko
Bubbi na na na bubbi na kaine
….
Gangar jiki na da ruhi nabaki rike
Rike min kar da kice mun kin sake
Ina san ki kinsha kare kin lake
Zuciya ta bargo da kashi nan kike
Baka marka gareni masoyi
Rai da zuciya kai suke yayi
In kabar ni ina kan kaiyi
Zan fada musu kai daya ne nawa
Kece tal zabina Zabina zabina
Kaine tal zabina Zabina zabina
Kece tal zabina
Kaine zabina
Lyrics by Ismart umar