Tunanina Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Tunanina - Auta mg boy
...
Overview
Listen
Lyrics
Artists
Main results
A MG Boy record
Tinanina, yana kanki
Soyayya ta gaske, ba son yaudara ba
Tinanina, yana kanka
Soyayya ta gaske, ba son yaudara ba
Da soyayya kike tashina
Tinaninki ya cikin min kaina
Farko ce ke a lissafina
Na goge, sanki ya horani
Ke dai ce, karki yimin rauni
Kece na saka cikin kalbina
Alkairi, mai goge sharri
Tasiri, yafi kai buri
Shi sirri yafi labari
Kai nawa ne, ba'a mun gori
Nasamu, kafin mun jari
Indai gaka bani ba kukawa
Bani ba kukawa
Cikin raina da soyayya
Jirgin so ya tashi mun shirya
Indai zan ganki, zanji yar kunya
Kaine zaka bani tarbiya
Na gane
Kai kamar nine
Girma ne
Ni dakai dai gamu
A hankali, karki bada dani
A sanki yanzu na zamo gwani
Kije dani, karki yadani
In cuta tazo kibani magani
Cikin gidanku nafiso asan dani
Dani dake a so mu kara girma
Dani dake mu kara girma
Oyoyyo marhaban nai ma lale
Masoyi ka kasance dan lele
Cikin zuciya nakeyi ma kulle
In wa kwalliya idanu ga kwalle
Nayi farin cikin saninka muradina
Kai nake so
Ni Kai nake so