
Kina Cikin Labarina Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Kina Cikin Labarina - Abdul D One
...
Abdul d one.
Ina. Cikin labari na
Kuzo kuji har tarihina
Zan kaiki duka dangina
Dole ki firfito fili
Inayawan bayanin ki
Gurin aboka nai gaki
Kin iya zaka jam baki da tozali da dan kwali
Gani akan da lilinki
Ina da baya na budi
Har takai akan sonki
Da magana cikin baki na
Ta dade tana damuna
Na Gaza in rufe sirri na
Dake nayi tozali a ido na
Lalalaaaaaaa
Bra ts beat
Aiye ayi yaraye nanaye
Nana nana nanaye nanaye
Beats beats beats
Dan ma zari nine mai tare dukan hanzari
Bani bari ko so daya kiba wani gari
Zagin sukari baasakashi cikin gishiri
Kibani gari in baki tukuici na naira 100
Bubbi bubbi kece kalbi
Kece kalbi sarauniya na yan mata
Aiye ayi yaraye nanaye
Nana nana nanaye nanaye
In nafito a nunani
Ace dani ga angon ki dana
Dana hango kawayen ki
Nakan isa kowa zan ganki
Shalele na kina kano da kaduna
Duk dangin ki suna yabon hali na
Yan mata na wacce nakewa kauna
Tun asali ma bata kiran su nana
Yayayaaaaa
Ahyayayaaa.