![A raina](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/09/03/148ed2cb0ae9436e887b8ef4f1c99ee5_464_464.jpg)
A raina Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
A raina - Abdul D One
...
Ah....... Ah.......
A raina...... Nakejin tafiyarki
Har zuciyata kullum taita kiran ki
Wai me yasa na damune akan ki
Ba komai bane ba illa kyawun dabi'un ki
Idaniya sunata so suganki
Shin ta ina zaki bullu ne..
Nai yawon duniya na na kare banga mace ba irin ki
Wacce ke sona ina sonta a mafarki
Hmm dana kwanta kike zuwamin
Ga bacci kina hana min
Irin soyayyar ki banganta ba
Komai ne kikai yana min
Bakya so a takuramin
Kulawar ki gare ni baki boye ba
Kullum.... Kullum nazari nake
A yaushe ne.... A yaushe ne zangankiiii yeh ey yeyy yeyy
Tare rere rarara rere humm hummm mm
Hmm kice dani gaki nan...
Ki fadawa kowa zakizo garen...
Domin ya zama gaskiya daren...
Hahaa haha tara ah haha hahaaa