Mata Ko Fito Ina Gida Lyrics
- Genre:Electronic
- Year of Release:2022
Lyrics
Mata Ko Fito Ina Gida - Ado Gwanja
...
In taki yin rawar kidan namu tana ruwa
In yaki yin rawar kidan namu yana ruwa
Hai
Mata rikon na Gwanja kune gida
Ajiyar na dauri in baku ba gida
Kuma in kukai yawa sai ku rike gida
Ado na Gwanja alkalin mai gida
Ni ke shara'ar gida
In aje borar gida
In dau mowar gida
In taka rawar gida
Da ni da mutan gidan
Haii
Ku fito ina kida
Mata ku fito ina kida
Ku fito ina kida
Hayai mata ku fito ina kida
Ko a yaba ku
Ko kar a yaba ku
Kun biya
Ayi wasa
Yau rana che ta yan uwa
Kai mai rawa in baku kidan kwarai
Jiya nayi bakuwa
Dare yayi akai ruwa
Na leqo naga shamuwa
Nace kar ki tsaya ta nan
Ku fito ana kida
Mata ku fito ana kida
Hayai mata ku fito ina kida
Ah-ah-ah ku fito ana kida
Mata kaddara na Gwanja
Da suke gani
Nako ji
Na yaba
Da karar da kuke mani
Duk lokutan ku
Kyauta kuka yi mani
A cikin ku koh guda bata aran zani
Da shirin ku zanyi
Dan yafi shirin wani
Ban maku
Zanbo la-lai-la-lai
Da adabu naji zane zai zabo martaba bata musultuwa
Kai ku fito ina kida
Kai nace ku fito ina kida
Hayai- hayai mata ina kida
Na yaba mata ina kida (sama orubo kai)
Ta-Saniye
Ta-Saniye
Tasani mai gida yazo
Ke bakison da mai gidan naki bane bah
Ana zo ki raya kina ta baza ki iya bah
Ana zamu kada kina ta baza mu kada bah
Kina wai ajira ki gashi baza ki fito bah
Waccar ta tsargu na fadi
Mazari dan uwan kidi
Kar ta taban
Baran kadi
In ta taban karan kadi naku
Tana ruwa
Kaii
Ku fito ina kida
Ina kida na
Ku fito ina kida
Kai ina kida na
Nafito ina kida
A kin kida na
Mufito kida
Sama
Oriboo
Kai
Ahaa
Sama
Kasa
Sama
A Kasa
Sama
Kasa
Sama mata
Ahaa
Sakar mani
Yawwa
by Bashir Abdulraheem