Magajin Sarki Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2018
Lyrics
Magajin Sarki - Ado Gwanja
...
gani adandali chikin 'yan mata
kunji irin salon bugun gangata
wayyo duniya rawar 'yan mata
nagaba yazagaya ya koma baya
Gamu a dandali mazanmu da mata
wasa achikinmu sai 'yan Gata