
Ni Da Ke
- Genre:Soul
- Year of Release:2018
This song is not currently available in your region.
Try the alternative versions below.
Alternative versions:
Lyrics
Ni Da Ke - Umar M. Shareef
...
Dani Dake Dani Dake
Soyayya
Dani Dake mutuwa zata rabamu
A zuciya kenasa banyi ko zato bah rabin jikina bazan rayu baby ke bah babu sukuni in bangano ki kusa Dani bah waye zai fada nida ke ba muyo dace bah
Nasan in kinyo taku dani ko Ina dole a san Dani manyan yara zasu gaida ni
Dani Dake Mutuwa zata rabamu "Alkawari" Yay Dani Dake Mutuwa zata rabamu
kin kula dani soyayya ban manta bah kushe da zagi bai Sanya kin yada Ni bah idan da hallaci bai kamata ba yadake masu kudi da dama wadanda sun fini bah BARKA BAH BAH" komai zafi da sanyi "UMAR BAZATA BARKA BAH BAH " Koh da za ayi ta dukana nasan da masu zagina babu tsoro cikin raina qh ah ah
Dani Dake Mutuwa zata rabamu Alkawari Dani Dake eh eh
Yau na gane so so so
ehh Yau na gane soyayya ba kudi bace
see lyrics >>Similar Songs
More from Umar M Shareef
Listen to Umar M Shareef Ni Da Ke MP3 song. Ni Da Ke song from album Ni Da Ke is released in 2018. The duration of song is 00:03:37. The song is sung by Umar M Shareef.
Related Tags: Ni Da Ke, Ni Da Ke song, Ni Da Ke MP3 song, Ni Da Ke MP3, download Ni Da Ke song, Ni Da Ke song, Ni Da Ke Ni Da Ke song, Ni Da Ke song by Umar M Shareef, Ni Da Ke song download, download Ni Da Ke MP3 song
Comments (7)
New Comments(7)
Iliyasu Yusuf Kaure
realdanbake
kht mai gidana
Uthmansfulbe
Wayyo dadi. Allah ya qara daukaka
Uthmansfulbe
Nice wannan waka tayi dadi
Rabilu Abdullahi
nice nawa
yaye